Idi Othman Guda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Idi Othman Guda
Ɗan Adam
Bayanai
Bangare na Nigerian senators of the 4th National Assembly (en) Fassara
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 19 ga Augusta, 1941
Lokacin mutuwa 30 ga Janairu, 2015
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar dattijai ta Najeriya
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party

Idi Othman Guda (ranar 19 ga watan Agustan 1941 - ranar 30 ga watan Janairun 2015) ya kasance Sanata a Tarayyar Najeriya daga 1999 zuwa 2003 kuma ya riƙe muƙamin shugaban kwamitin majalisar dattawa kan muhalli a lokacin da yake riƙe da muƙamin.[1] An zaɓe shi ne a Mazaɓar Bauchi ta tsakiya a jihar Bauchi a matsayin ɗan jam'iyyar People's Democratic Party.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. The challenges of developing Nigeria's local government areas p145 Lohdam Ndam - 2001 " SENATOR Alhaji Idi Othman Guda (PDP) (Bauchi Central) Bashiru.
  2. http://psephos.adam-carr.net/countries/n/nigeria/nigerialeg2.txt