Idiris Muse Elmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Idiris Muse Elmi
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Somaliya
Mutuwa 24 ga Augusta, 2010
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Idiris Muse Elmi (ya mutu a ranar 24 ga watan Agusta, shekarar 2010) ɗan siyasar Somaliya ne, da ya taba riki ɗan majalisar dokoki na riƙon ƙwarya. Yana daga cikin mutanen da kungiyar al-Shabaab ta kashe a Otel a Mogadishu kamar yadda sauran 'yan majalisu Mohamed Hassan M. Nur, Geddi Abdi Gadid, da Bulle Hassan Mo'allim Idiris ya fito daga yankuna na arewa musamman Lughaya Awdal Region (Badaraxaan ).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]