Iduma Igariwey Enwo
Appearance
![]() | |
---|---|
mutum | |
![]() | |
Bayanai | |
Bangare na | Majalisar Wakilai (Najeriya) |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 1961 |
Sana'a | ɗan siyasa |
Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,, mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, |
Ɗan bangaren siyasa | All Nigeria Peoples Party da Peoples Democratic Party |
Iduma Igariwey Enwo (an haife shi ranar 5 ga watan Satumban 1961) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa. Ya kasance ɗan majalisar wakilai a halin yanzu (majalisa ta 9) mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Afikpo North / Afikpo South.[1][2]

An haɗa littafin “Anarchism in Africa” wanda See-sharp press ya buga, a Amurka a cikin shekara ta 1987.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Igariwey, Iduma (16 July 2017). "My N600,000 salary doesn't take me home — Iduma-Enwo". The Punch (Interview). Interviewed by John Ameh. Retrieved 10 March 2022.
- ↑ Musa, Njadvara (29 September 2019). "Lawmakers lament living conditions, infrastructure in Borno IDP camps". The Guardian (in Turanci). Maiduguri. Archived from the original on 21 February 2022. Retrieved 10 March 2022.
- ↑ See Sharp Press (1997) African anarchism : the history of a movement.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Bayanin hukuma a Majalisar Dokokin Najeriya