Jump to content

Ifeanyi Eze

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ifeanyi Eze
Rayuwa
Haihuwa Jihar Enugu, 7 Mayu 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ifeanyi Eze (an haifeshi ranar 7 ga watan Mayu, 1999). Yana daga cikin yan kwallon Nijeriya da suka taka leda a matsayin yan gaba na Najeriya (Professional Football League kulob din Kano Pillars).

Eze dan asalin jahar Anambara ne. Amma an haifeshi ne a jihar Enugu.[1]

Eze ya fara wasan kwallon kafa ne a kwalejin kwallon kafa ta P Sports da ke Abuja.

Ya fito daga benci ne ya ci kwallonsa ta farko a Kano Pillars a ranar 6 ga Yuni 2021, yayin da kulob din na Kano ya zo daga baya ya doke Enyimba da ci 2-1 a gasar Firimiyar Kwararru ta Nigeria.

Eze ya koma Kano Pillars a ranar 1 ga watan Mayu 2021 bayan ya bar Akwa United.[2]