Jump to content

Ifon Osun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ifon Osun

Wuri
Map
 7°52′N 4°29′E / 7.87°N 4.48°E / 7.87; 4.48
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Osun

Ifon Osun babban gari ne a jihar Osun, Najeriya.[1] Hedikwatar karamar hukumar Orolu ce. Ya ƙunshi manyan sarakuna da mahadi da yawa. Sun hada da Eesa, Afin, Laaropo, Eleesi, Sobaloju, Aaje, Alasape, Ooye, Asade, Ile Basorun, Ile Oba, da dai sauran su. Ita ce babbar masarauta ta zuriyar Obatala, tana da kauyuka kusan 74 da ke kewaye da garin. Garin yana da ofishin gidan waya da dakin karatu na karamar hukuma. Galibin gandun daji mai albarka da ciyawa wanda ya dace da noma da gandun daji.Yana da rafi mai suna Owala akan iyakarsa da Ilie township. Yana da halaye da masa yawa don jan hankalin masu yawon bude iido. Gidan wani sanannen basarake, Adesola Adegboyega Akande da sauransu irin su Durotomi Amuda, Bashiru Akanfe Tijani, Farfesa Ademola Oladejo, Dr. Oyewo, Rufus Woleola Ojo, Cif James Layioye Ojo, Wale Ojo (Awake) da Alhaji Rasheed Oyedele.

  1. History of Yoruba Land, Por Gbade Aladeojebi