Ijitihadi
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ijitihadi | |
---|---|
legal concept (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | Fiƙihu |
Suna a harshen gida | اِجْتِهاد |
Shafin yanar gizo | mojtahd.com |
Gudanarwan | Mujtahid |
Ijtihadi wata hanya ce ta kaiwa ga yanke hukunci bisa dogaro da fassarar mutum game da shari'ar Musulunci. Kalmar tana da alaƙa da sanannen jihadi.