Jump to content

Ikot Nya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ikot Nya
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Daga Uyo zuwa Ikot Nya hanyar Nung Udoe tana cikin karamar hukumar Ibesikpo-Asutan zuwa Afaha Offiong karamar hukumar Nsit Ibom sai kuma kauyen Ikot Nya. Ikot Nya ƙabila ce da ke ƙarƙashin gundumar Mbiaso Clan a cikin jerin garuruwa da ƙauyuka Nsit Ubium/Nsit Ibom LGA, Jihar Akwa Ibom sitet, Najeriya.Ikot Nya ƙauye ne da ke tsakanin iyaka Mbitra No. ll cikin ƙaramar hukumar Nsit Ibom, Jihar Akwa Ibom, Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.