Ikot abasi
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Akwa Ibom | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Eket | |||
Ikot Abasi gari ne da ke cikin karamar hukumar iketjihar Akwa Ibom. Tana kewaye da karamar hukumar Obolo dake Gabas da Mkpat Enin (duk a cikin jihar Akwa Ibom).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
