Illéla (sashe)
Appearance
Illéla | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Babban birni | Illéla (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 335,785 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 48.43 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 6,933 km² |
Illéla sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Illéla. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai dubu dari ukku da sittin da shidda da dari bakwai da hudu (366 704)[1].
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Taswirar sassan yankunan Tahoua
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.