Imam Bassu
Appearance
Imam Bassu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 4 ga Yuli, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Ƴan uwa | |
Ahali | Isa Bassu |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 66 kg |
Tsayi | 173 cm |
Imad Bassou (an haife shi a ranar 4 ga watan Yuli ah shekarar 1993) ɗan wasan ƙasar Maroko ne.
Ya fafata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2016 a Rio de Janeiro, a tseren kilo 66 na maza. [1]
Dan uwansa Issam Bassou shima ɗan wasan judoka ne. [2]
A cikin shekarar 2021, ya yi takara a gasar maza ta kilogiram 66 a gasar Judo World Masters na shekarar 2021 da aka gudanar a Doha, kasar Qatar. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Imad Bassou". Rio 2016. Organizing Committee of the Olympic and Paralympic Games Rio 2016. Archived from the original on 6 August 2016. Retrieved 7 August 2016.
- ↑ Le Matin - La barre était trop haute pour les judokas marocains
- ↑ "2021 Judo World Masters". International Judo Federation. Retrieved 12 January 2021.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Imad Bassou at the International Judo Federation Imad Bassou at JudoInside.com Imad Bassou at AllJudo.net (in French) Imad Bassou at Olympics.com Imad Bassou at Olympedia Imad Bassou at the Moroccan National Olympic Committee (in French) Imad Bassou at the Comité National Olympique Marocain (in French)