Imelda Molokomme

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Imelda Mishodzi Molokomme 'yar gwagwarmayar mata ce kuma mai haɓaka al'umma daga Botswana, "sananniya ce saboda rawar da take takawa a tsarin jinsi". Molokomme ta yi aure tana da shekara 17, kuma ba ta fara digirinta na jami'a ba har sai da ta kai shekaru 42, kuma 'yarta, Athaliah Molokomme, Babbar Lauyan kasar ce, na daya daga cikin malamanta.[ana buƙatar hujja]

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Imelda Mishodzi Molokomme a Botswana, amma ta koma Cape Town tare da mahaifinta lokacin tana da shekaru hudu. Ta koma Botswana don yin karatu a makarantar sakandare a Mochudi, inda ita ce kadai yarinya a cikin aji.[1] Molokomme ba ta fara digiri ba sai tana da shekaru 42, kuma ta shiga Jami'ar Botswana, inda 'yarta, Athaliah Molokomme, Babban Lauyan Botswana, na ɗaya daga cikin malamanta.[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin 2002, tanadaga cikin marubuta wanda sukayi hadin gwiwa wajan rubuta littafin Promoting an Integrated Approach to Combat Gender Based Violence: A Training Manual, wanda Sakatariyar Commonwealth ta buga, wanda kuma yana samuwa kyauta akan layi.

A watan Fabrairun 2007, an zabe Molokomme a matsayin sabuwar shugabar Emang Basadi, daga mambobin kungiyar mata ta Botswana, inda aka zabi Diana Leagajang mataimakiyar shugabar kasa, inda ta doke Rhoda Sekgoroane.


A 1995,Tayi sharhi atafiyan mata a Botswana,"cewa mata sun cere tsammani sunbada gari a tafiyattasu a baya sunadayawa sosai a lokacicin da mata suka dawo daga taron duniya daga beijin yawansu ya ragu sosai a 1995".

Molokomme tana gudanar da wani kamfani mai ba da shawarwari a Botswana wanda ke taimakawa wajan bada horo a mata a harkokin siyasa da ƙungiyoyi.

Rayuwar sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Molokomme ta yi aure tana da shekara 17. Ita ce mahaifiyar babbar mace ta farko ta Botswana, Athaliah Molokomme .

Littattafai da aka buga[gyara sashe | gyara masomin]

  • Haɓaka Haɗin Kai don Yaƙar Tashin Hannun Jinsi: Littafin Horarwa (2002)
  • Molokomme, IM (2006). Littafin Jagoran Ƙarfafa Mace Mai Al'ajabi.
  • Tautz, S., Jahn, A., Molokomme, I., & Görgen, R. (2000). Tsakanin tsoro da annashuwa: yadda mata masu ciki na karkara ke samun duban dan tayi a wani asibitin gundumar Botswana. Kimiyyar zamantakewa & Magunguna, 50 (5), 689-701.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named thevoicebw.com