In Pieces (fim)
Appearance
In Pieces (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Hakim Balabbes |
Marubin wasannin kwaykwayo | Hakim Balabbes |
Samar | |
Editan fim | Hakim Balabbes |
External links | |
Ashlaa fim ne game da abinda ya faru a zahiri, na ƙasarMorocco na shekarar 2010.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Fim ɗin, in Pieces akwai hotunan da aka ɗauka a cikin shekaru goma na ƙarshe waɗanda ke nuna lokutan iyali, tunani akan rayuwa da mutuwa, kan rashin jin daɗi da nasara, kan tsufa da ƙaura. Wannan tarihin iyali ya zama tarihin ƙasa, na al'umma, kamar yadda Hakim Belabbes ya lura daga ciki da wajen shirin.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Festival de Tanger 2011