Indore

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Indore.

Indore birni ne, da ke a jihar Madhya Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 1,994,397. An gina birnin Indore kafin karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.