Iquo Inyang Minimah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Iquo Inyang Minimah
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

2003 -
District: Ikono (en) Fassara
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

1999 - 2003 - Ini Akpan Udoka
District: Ikono/Ini
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Iquo Inyang Minimah lauyae Najeriya ce kuma ƴar siyasa mace daga jihar Akwa Ibom.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Ta wakilci al'ummar Ikono/Ini a jihar Akwa Ibom a majalisar wakilai ta ƙasa a ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party daga shekarar 1999 zuwa 2003.[1] An sake zaɓen Minimah a wa’adi na biyu wanda ya kai har shekara ta 2007.

A cikin shekarar 2011, ta tsaya takarar majalisar dattawa a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressive Congress amma ta sha kaye a zaɓen fidda gwani.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.premiumtimesng.com/opinion/534509-election-cycles-and-nigerian-women-2-winning-but-no-critical-mass-yet-by-tayo-agunbiade.html?tztc=1
  2. https://www.premiumtimesng.com/regional/south-south-regional/235000-opposing-gov-emmanuel-can-tear-akwa-ibom-irredeemably-ex-diplomat-tells-akpabio.html