Irefi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Irefi
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00
Wani bangare na kasuwar Irefi

Irefi na daya daga cikin kauyuka hudu da ke Oraifite akaramar hukumar Ekwusigojihar Anambra ta Najeriya. Sauran sune Unodu, Ezumeri, da Ifite.Kasuwar Nkwo-Edo tana can.