Irrua
Appearance
| gari | ||||
| Bayanai | ||||
| Ƙasa | Najeriya | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jahar Edo | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Esan ta Tsakiya | |||
Irrua gari ne, a jihar Edo, kuma mazaunin ƙaramar hukumar Esan ta tsakiya a jihar Edo a Najeriya. An kafa Irrua ne bisa doka ta 92 na shekarar 1993 (Shafi na I) domin samar da manyan ayyuka ga al’ummar jihar Edo da sauran su.
