Isabelle Yacoubou
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Godomey (en) |
| ƙasa |
Faransa Benin |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
basketball player (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Muƙami ko ƙwarewa |
center (en) |
| Lamban wasa | 4 |
| Nauyi | 104 kg |
| Tsayi | 190 cm |
| Kyaututtuka |
gani
|


Isabelle Yacoubou (an Haife ta a ranar 21 ga watan Afrilu shekarar alif 1986) 'yar wasan ƙwallon kwando 'yar ƙasar Benin ce. Tana taka leda a ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Faransa. Ta shiga gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2012 inda Faransa ta samu lambar azurfa.[1] Tun daga watan Mayun 2004 ita ma tana riƙe da tarihin Benin a wasan shot put a nisan mita 15.15.[2] Dawowa a cikin shekarar 2022 zuwa kulob ɗin horo na Tarbes, ta ji rauni a cikin watan Janairu 2024 yayin wasa da Charleville-Mézières. A ranar 28 ga watan Fabrairu, Tarbes GB ta ba da sanarwar cewa Yacoubou ta dakatar da aikinta na buga wasa tare da shiga cikin gudanarwar ƙungiyar.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Isabelle Yacoubou Archived 22 Nuwamba, 2015 at the Wayback Machine. sports-reference.com
- ↑ "Athlete profile for Isabelle Yacoubou". IAAF. Retrieved 2 August 2015.
- ↑ "Basket: la vice-championne olympique Isabelle Yacoubou met un terme à sa carrière". RFI. Retrieved 28 February 2024.