Jump to content

Isbae U

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isbae U

Adebayo Ridwan Abidemi (Isbae U, Bae U Barbie) Najeriya ɗan kamanci, makaɗį, wasan kwaikwaiyo, Instagram mahalicci abun ciki.[1][2]

Farkon rayuwa da Karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi ranar 5 ga watan Afrilun shekarar ta alif 1996. a yankin kudu maso yammacin Najeriya. Ya girma a Ebute Meta, yaba. Mahaifinsa, Kamal Adebayo gogaggen ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya.[3][4][5]

Ya gama makarantar firamare a lapanson.[6] Yayi karatu a Igbobi College Yaba.[7]

A shekarar 2019, ya bayyana a matsayin direba a cikin Mr. Macaroni's bidiyo mai ban dariya. Sannan ya fara bae_u Barbie da jerin barayi na catapult.[8]

Isbae U ya fara aikinsa yana aiki a fina-finai Nollywood.[9] Sannan ya yi bidiyo mai ban dariya akan Instagram.[10]

A cikin watan Janairu, shekara ta 2020, Isbae ya saki halartarsa farko song "Aye".[11] Isbae ya yi bidiyo a Turanci kuma suna amfani da Yoruba wani lokacin.[1] Isbae U yana yin bidiyo a cikin Ingilishi kuma yana amfani da Yarbanci wani lokaci kuma yana nuna salon rayuwa mai daɗi.

An kiyasta darajarsa ta kai kusan dala 100,000.[12]

  1. 1.0 1.1 https://thrillng.com/isbae-u-biography-age-net-worth-comedy/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-06. Retrieved 2021-10-06.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-11-28. Retrieved 2021-10-06.
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-11-28. Retrieved 2021-10-06.
  5. https://www.naijanews.com/2021/09/02/nigerian-actors-whose-children-are-into-instagram-comedy/
  6. https://thrillng.com/isbae-u-biography-age-net-worth-comedy/
  7. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-06. Retrieved 2021-10-06.
  8. https://punchng.com/my-skits-influenced-by-childrens-tv-channel-adebayo-abidemi-isbae_u/?amp=1
  9. https://punchng.com/my-skits-influenced-by-childrens-tv-channel-adebayo-abidemi-isbae_u/?amp=1
  10. https://tribuneonlineng.com/how-i-come-up-with-my-skit-contents-isbae-u/
  11. https://factboyz.com/isbae-u-biography-age-net-worth-comedy-girlfriend/
  12. https://thrillng.com/isbae-u-biography-age-net-worth-comedy/