Isfahan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Isfahan
Naghshe Jahan Square Isfahan modified2.jpg
city of Iran
sunan hukumaاصفهان Gyara
native labelاصفهان Gyara
ƙasaIran Gyara
babban birninZiyarid dynasty, Kakuyids, Isfahan Province Gyara
located in the administrative territorial entityCentral District Gyara
located in or next to body of waterZayanderud Gyara
coordinate location32°38′41″N 51°40′3″E Gyara
located in time zoneUTC+03:30 Gyara
official websitehttp://www.isfahan.ir/ Gyara
local dialing code0311 Gyara
Dewey Decimal Classification Gyara

Isfahan ko Esfahan (da Farsi: اصفهان‎) birni ne, da ke a yankin Isfahan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Isfahan tana da yawan jama'a 3,989,070. An gina birnin Isfahan kafin karni na ashirin kafin haihuwar Annabi Issa.