Ishaya Ibrahim
Ishaya Ibrahim | |||
---|---|---|---|
20 ga Augusta, 2008 - 8 Satumba 2010 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 19 Satumba 1952 | ||
Mutuwa | 2022 | ||
Sana'a |
Ishaya Iko Ibrahim (19 Satumba 1952 - 4 Janairu 2022) ya riƙe shugaban hafsan sojin ruwa na Najeriya na 18. Shi jami'in tuta ne kuma mai ba da umarnin horar da sojojin ruwa da kuma rundunar sojojin ruwa ta yammaci kafin naɗinsa a matsayin babban hafsan sojojin ruwa a watan Agusta shekarar 2008.[1]
Tasowarsa da farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ibrahim a karamar hukumar Jaba dake jihar Kaduna. Yayi wayo a garin Kwoi inda ya yi karatun firamarensa duka a cikin garin. Ya kammala karatunsa na Sakandare a Makarantar Sakandare ta S.I.M dake Kagoro.Ya Shiga aikin Sojojin Ruwa a matsayin memba na kwas na 14 na yaƙi na yau da kullun.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ishaya Ya yi aiki a matsayin shugaban hukumar gudanarwar hukumar kula da hanyoyin ruwa ta ƙasa (NIWA), Lokoja ya yi aiki a cikin jiragen ruwa da dama, kuma shi ne mataimakin hadimin tsaro a Cotonou, Jamhuriyar Benin.
Rayuwarsa ta cikin gida
[gyara sashe | gyara masomin]Ibrahim ya auri Mrs Grace Ibrahim kuma suna da ƴaƴa shida.
Rayuwarsa ta cikin gida
[gyara sashe | gyara masomin]Ibrahim ya auri Mrs Grace Ibrahim sun haifi ƴaƴa shida.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Omonobi, Kingsley (29 August 2008). "Nigeria: New Service Chiefs Take Over Command of Armed Forces". Vanguard. Retrieved 29 July 2016 – via AllAfrica.com.