Kwoi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwoi

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna

Kwoi (Kwain) gari ne da ke cikin ƙaramar hukumar Jaba kuma garin ne hedkwata masarautar Ham (Jaba), a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1] Akwai gidan waya, a garin.[2]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwoi, Fada, Jaba, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 31, 2020.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.