Isiala Oboro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Isiala Oboro (wanda aka fi sani da Mbiopong) ƙauye ne a kungiyar Oboro na ƙaramar hukumar Ikwuano a jihar Abia, Najeriya. Ita ce hedikwatar karamar hukumar Ikwuano. Isiama Oboro kungiyar Isiala ne mai cin gashin kanta. Shugaban gargajiya na Isiama Oboro shine HRH Prof. Eze Sunday Ezeribe. An ba shi lakabin Isioha II na Isiama.