Isiokolo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Isiokolo (wanda aka fi sani da Otorho 'r' agbon ) gari ne, a yankin karamar hukumar Ethiope ta Gabas a jihar Delta a Najeriya.

Hedikwatar karamar hukumar Ethiope ta gabas ce ta jihar Delta, sannan kuma hedikwatar gargajiya namasarautar Agbon, wacce ke da babban gidan sarauta na zamani na masarautar Ovie na Agbon