Isonyin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Isonyin wani karamin gari ne a jihar Ogun, Najeriya mai tazarar kilomita 10 daga Ijebu Ode. A hukumance, wani yanki ne na karamar hukumar Ijebu ta arewa maso gabas.