Issa Samba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Issa Samba
Rayuwa
Haihuwa Dreux (en) Fassara, 29 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  France national under-17 association football team (en) Fassara2015-2015
  France national under-18 association football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Issa Samba (an haife shi a ranar 29 ga watan Janairu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya na Farko na ƙungiyar RS Sloboda Novi Grad. [1] An haife shi a Faransa kuma ya wakilci ta a kan ƙananan matakan (junior levels), kafin ya koma Mauritania a matsayin babba.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Samba ya fara buga wa AJ Auxerre wasa na farko a cikin rashin nasara da ci 2–1 a Tours FC a ranar 25 ga watan Nuwamba 2016.[2]

A ranar 4 ga watan Disamba 2019, ya koma kulob din Seria C na Italiya Gozzano.[3]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Samba a Faransa iyayensa 'yan asalin Mauritaniya ne.[4] Shi matashi ne na duniya na Faransa U17 da 18. A ranar 26 ga watan Maris din 2019 ne ya buga wasansa na farko a tawagar kasar Mauritania a wasan sada zumunci da Ghana.[5] [6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Issa Samba en demi-finale de l'EURO U17 avec l'Equipe de France ! - AJA - L'Association de la jeunesse auxerroise" . Archived from the original on 2018-08-05. Retrieved 2016-12-27.
  2. "LFP.fr - Ligue de Football Professionnel - Domino's Ligue 2 - Saison 2016/2017 - 16ème journée - Tours FC / AJ Auxerre" .
  3. "A.C.Gozzano comunica di aver acquisito a titolo definitivo le prestazioni sportive di Issa Samba" (Press release) (in Italian). Gozzano. 4 December 2019.
  4. France, Centre. "Issa Samba, 18 ans, de Dreux à l'AJ Auxerre" .
  5. "Mauritania announce international friendly with Ghana" . MSN. 13 March 2019.
  6. "Ghana v Mauritania game report" . National Football Teams. 26 March 2019.