Issoufou Habou
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Country for sport (en) | Nijar |
| Shekarun haihuwa | 1945 |
| Sana'a |
boxer (en) |
| Wasa |
boxing (en) |
| Sports discipline competed in (en) |
light middleweight (en) |
| Participant in (en) |
1972 Summer Olympics (en) |
Issoufou Habou (an haife shi a shekara ta 1945) tsohon ɗan dambe ne mai matsakaicin nauyi na Nijar.[1] Habou ya fafata ne a gasar Olympics ta bazara a Nijar a shekarar 1972. Ya yi rashin nasara a wasansa ɗaya tilo da Mohamed Majeri na Tunisia.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.