Iyamho
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jahar Edo | |||
| Tsarin Siyasa | ||||
| Gangar majalisa | Etsako ta Yamma | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 312102 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||

Iyamho wani karamin gari ne a karamar hukumar Etsako ta yamma a jihar Edo a Najeriya. Jami'ar Edo, Iyamho tana nan. Iyamho na daya daga cikin garuruwa/kauyuka 21 da suka kunshi dangin Uzaire a Etsako ta Yamma, Jihar Edo. Babban addini ya hada da Kiristanci, Musulunci da kuma na gargajiya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
