Jump to content

Izuogu Mgbokpo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Izuogu Mgbokpo
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a slave trader (en) Fassara

Cif Izuogu Mgbokpo na Amankwu,Arochukwu jarumi ne na karni na 18 a cikin kungiyar Aro Confederacy. Shi mai fataucin bayi ne kuma kwamanda wanda ya yi yakinsa mafi shahara a Ikpa Ora.Cif Izuogu da abokinsa, Cif Iheme,su ne suka kafa masarautar Arondizuogu,wadda ake kyautata zaton Cif Izuogu ne sarki na farko.An ce ya kafa garin ne da yaki kuma ya sauka a wani wuri kusa da Ikpa Ora. Ya kasance jarumi ga mutanen Aro.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.