Mariano da Costa Vidal (an haife shi 20 ga Fabrairu 1995), wanda aka fi sani da Jó, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta Primeiro de Agosto a gasar Angolan, Girabola.
A cikin shekarar 2018-19, ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Progresso do Sambizanga a rukunin farko na gasar Angola. [1]
A cikin 2019-20, ya sanya hannu a kungiyar kwallon kafa ta Primeiro de Agosto.[2]