József Ember

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
József Ember
Rayuwa
Haihuwa Budapest, 15 ga Maris, 1908
ƙasa Hungariya
Mutuwa Nuremberg, 8 Disamba 1982
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
33 FC (en) Fassara-
Újpest FC (en) Fassara1927-192820
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

József Ember ya kasance kocin ƙwallon ƙafa na ƙasar Hungary wanda ya jagoranci ƙungiyoyin Ghana da Najeriya a shekarun 1960.[1][2] A cikin shekarun 1950, Ember ya kuma taimaka wa kocin tawagar ƙasar Sin.[3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Rivals herald African awakening". FIFA. Archived from the original on 16 September 2009. Retrieved 11 May 2010.
  2. "Football Development: Coaching". Nigerian Football Federation. Archived from the original on 11 March 2010. Retrieved 11 May 2010.
  3. "China sends U20s to train abroad, gets foreign coach, fails to qualify for World Cup". Wild East Football. 26 March 2018. Retrieved 27 April 2021.