Jump to content

Jørgen Strand Larsen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jørgen Strand Larsen
Rayuwa
Haihuwa Halden Municipality (en) Fassara, 6 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Norway
Harshen uwa Norwegian (en) Fassara
Karatu
Harsuna Norwegian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  RC Celta de Vigo (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Jørgen Strand Larsen

Jørgen Strand Larsen[1][2] Jørgen Strand Larsen (an haife shi 6 ga Fabrairu 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Norway wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ko na gefen dama don ƙungiyar La Liga Celta da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Norway.[3][4][5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.