Jump to content

Jabou Jawo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jabou Jawo
Rayuwa
Haihuwa Banjul, 18 ga Afirilu, 1962 (62 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 55 kg
Tsayi 155 cm

Jabou Jawo (an haife ta 18 ga Afrilu 1962) ƴar wasan tsere ce ta ƙasar Gambiya . Ta yi gasa a tseren mita 100 a gasar Olympics ta bazara ta 1984 da kuma gasar Olympics ta 1988. [1] Ita ce mace ta farko da ta wakilci ƙasar ta ta Gambiya a wasannin Olympics.[2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Jabou Jawo Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 5 July 2017.
  2. "First female competitors at the Olympics by country". Olympedia. Retrieved 14 June 2020.