Jump to content

Jack Barthram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jack Barthram
Rayuwa
Haihuwa London Borough of Newham (en) Fassara, 13 Oktoba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Barrow A.F.C. (en) Fassara-
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2011-201300
Swindon Town F.C. (en) Fassara2013-2015160
Cheltenham Town F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
jack Barthram

Jack Barthram (an haife shi a shekara ta 1993) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila. wanda mafi akasari yafi buga wasan shi a sthmian League

Cigabansa a harkar Kwallo

[gyara sashe | gyara masomin]

Grarin Swindon

[gyara sashe | gyara masomin]

Barthram ya fara yunkurawa a harkarsa ta kwallo a Tottenham Hotspur, kuma ya fara ne daga Lig wanda bai shahara ba, a kulob din Buckhurst Hill,[1] bayan ci gaban daya samu na tsarin matasan kulob din, ya fara kwantiraginsa na farko a watan Yulin 2012.