Jack Johnson (boxer)
Appearance
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Galveston, 31 ga Maris, 1878 |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Ƙabila | Afirkawan Amurka |
| Mutuwa | Franklinton (en) |
| Makwanci | Graceland Cemetery (en) |
| Yanayin mutuwa | accidental death (en) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama | Etta Terry (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | boxer (en) |
| Nauyi | 91 kg |
| Tsayi | 184.2 cm |
| Kyaututtuka | gani
|
| Jadawalin Kiɗa | Ajax Records (mul) |
| IMDb | nm0425277 |



John Arthur Johnson (an haife shi a watan Maris 31, shekara ta 1878 - Yuni 10, 1946), wanda ake yi wa lakabi da " Galveston Giant ", dan damben Amurka ne wanda, a tsawon zamanin Jim Crow , ya zama zakaran damben boksin na duniya na farko na Ba'amurke a shekaru (1908-1915).An yi la'akari da shi a matsayin daya daga cikin mafi tasiri a kowane lokaci, yakin da ya yi da James J. Jeffries a shekarata 1910 (alif dubu daya da tari tara da goma) ya kasance "yakin karni". [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ John L. Sullivan, cited in: Christopher James Shelton, Historian for The Boxing Amusement Park, Archived 2017-08-25 at the Wayback MachineSamfuri:"'Fight of the Century' Johnson vs.