Jacob Hosias

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jacob Hosias
Rayuwa
ƙasa Isra'ila
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Maccabi Netanya F.C. (en) Fassara1950-196215034
 

Jacob Hosias tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Isra'ila wanda ya taka leda a Maccabi Netanya daga 1950 zuwa 1962.

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kofin Netanya
    • Nasara (1): 1953
  • Gasar Cin Kofin Jiha
    • Nasara (1): 1953-54

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

[1][2][3]

  1. "על שם מי צריך להיקרא האיצטדיון העירוני החדש?". 4 November 2012.
  2. http://fcmn.co.il/index.php?dir=site&page=content&cs=3055&langpage=heb[permanent dead link]
  3. "Archived copy". Archived from the original on 2012-04-25. Retrieved 2011-10-28.CS1 maint: archived copy as title (link)