Jump to content

Jama'atu Izalatal Bid'a wa Iqamatus Sunnah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jama'atu Izalatal Bid'a wa Iqamatus Sunnah
shugaba Yan izala na roqo ruwa
Masalacin ya izala gombe

Jama'atu al Izalat al bid'a wa iqamatus sunnah: Kungiyace ta musulunci da sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya ƙirƙireta a arewacin Najeriya a jihar kaduna domin kawar da bidi`o`in dake cikin addinin musulunci sannan kuma a tsaida sunnah. Ita wannan ƙungiya tana da matukar girma sosai a Najeriya, wanda a yanzu haka ta kasance kungiya ta biyu a Najeriya bayan Jama`atun Nasril Islam. tana da ma'aikata masu yawa riƙe da ofisoshi daban-daban.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Aikace-aikace

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Gérard L. F. Chouin, Religion and bodycount in the Boko Haram crisis: evidence from the Nigeria Watch database, p. 214. 08033994793.ABA