Jama'atu Nasril Islam
Appearance
|
|
Jama'atu Nasril Islam (JNI) a hausance na nufin (jama'a masu taimaka ma musulunci) Kungiya ce ta bai daya wanda sauran kungiyoyin addinin musulunci ke karkashinta [1] suna da babban Helkwatan su a cikin garin Kaduna, babban shugaban su shine Sarkin musulmi na Sokoto (jiha). kungiyan sun kula da karatun addini da da'awa.[2]
Diddigin bayanai
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Deaths in central Nigeria clashes, Al Jazeera English, Last Modified: 09 Jan 2011 08:39 GMT
- ↑ Nagendra Kr Singh. International encyclopaedia of Islamic dynasties. Anmol Publications PVT. LTD., 2002. ISBN 81-261-0403-1, ISBN 978-81-261-0403-1. Pg 411