James Amuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
James Amuta
Rayuwa
Haihuwa Lagos
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a mai tsara fim da darakta

James Amuta James Amuta (an haife shi a ranar 12 ga watan Afrilu a Legas, Najeriya) furodusan fim ne, mai bada umarni, sinimar iska kuma ɗan talla. [1] An fi saninsa da shirin fim ɗinsa mai suna "Nightfall in Lagos" wanda aka zaɓe shi a matsayin mafi kyawun fim ɗin 2018 ta African Magic Viewers' Choice Award.