Jump to content

James Kone

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
James Kone
Rayuwa
Haihuwa 28 Nuwamba, 1987 (37 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  South Sudan men's national football team (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

James Gatwich Kone (an haife shi a ranar 28 ga watan Nuwamba,shekara ta 1987), kuma ya rubuta Kon, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Sudan ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba, wanda ya buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sudan ta Kudu a shekara ta 2012.

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi James Gatwich Kone a ranar 28 ga watan Nuwamba,shekara ta 1987 a Malakal, Sudan ta Kudu. [1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Daga shekarun 2012 zuwa 2014, Kone ya buga ma Nasir FC Juba, wasa inda ya koma Al-Malakia Juba daga shekarun 2015 zuwa 2016. Sannan ya buga wasa a Al-Salam Wau (2017); Kator FC Juba (2018); da Amarat United (2019).

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wa Sudan ta Kudu manyan wasanni biyu, da Habasha da Kenya a gasar cin kofin CECAFA ta 2012.[2] [3] [4]

  1. Strack-Zimmermann, Benjamin (28 November 1987). "James Kone (Player)" . National Football Teams . Retrieved 3 December 2022.Empty citation (help)
  2. "2012 Cecafa Tusker Challenge Cup, Day One: Kenya hopes dented by loss to Uganda" . kpl.co.ke. Archived from the original on 14 April 2016. Retrieved 29 November 2012. "11. James Kon"
  3. "2012 Cecafa Tusker Challenge Cup Day Four (4): Kenya win, Uganda land in quarters" . kpl.co.ke. Archived from the original on 17 January 2013. Retrieved 29 November 2012. "11. James Kon"
  4. Ernest ndunda (28 November 2012). "Kenya triumph 2-0 over South Sudan" . The Standard . Retrieved 3 December 2022.