James Ocholi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
James Ocholi
Minister of State for Labour and Employment (en) Fassara

11 Nuwamba, 2015 - 6 ga Maris, 2016 - Stephen Ocheni
Rayuwa
Haihuwa Idah, 26 Nuwamba, 1960
ƙasa Najeriya
Mutuwa Kaduna, 6 ga Maris, 2016
Yanayin mutuwa  (traffic collision (en) Fassara)
Sana'a
Sana'a Lauya da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

James Enojo Ocholi (26 Nuwamban 1960 - 6 Maris 2016) ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya yi minista a ma'aikatar ƙwadago da samarwa daga Nuwamban 2015 zuwa Maris 2016. Lauya a sana'a, an ba shi muƙamin Senior Advocate of Nigeria a 2007. Ocholi, tare da matarsa, Blessing Ocholi da ɗansa sun mutu sanadiyar hatsarin mota a ranar 6 ga watan Maris 2016.[1][2][3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]