James Sugira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
James Sugira
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Faburairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Ruwanda
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara da cross country runner (en) Fassara

James Sugira (an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairu, shekara ta 1997)[1] ɗan wasan tseren nesa ne na ƙasar Ruwanda.

A shekarar 2014, ya shiga gasar tseren mita 1500 na maza a gasar wasannin Olympics ta matasa ta lokacin zafi na shekarar 2014, da aka gudanar a birnin Nanjing na kasar Sin.

A shekarar 2017, ya fafata a gasar manyan mutane ta maza a gasar cin kofin kasashen duniya ta IAAF na shekarar 2017, da aka gudanar a birnin Kampala na kasar Uganda.[2] Ya kare a matsayi na 49.[3] [4]

A cikin shekarar 2018, ya wakilci Rwanda a gasar Commonwealth ta shekarar 2018, da aka gudanar a Gold Coast.[5] Ya fafata a tseren mita 5000 na maza kuma ya kare a matsayi na 7.[6] [7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "James Sugira" . World Athletics . Retrieved 10 July 2020.
  2. "Senior men's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships . Archived (PDF) from the original on 4 May 2019. Retrieved 7 July 2020.
  3. "Senior men's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships . Archived (PDF) from the original on 4 May 2019. Retrieved 7 July 2020.
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named senior_men_race_world_cross_country_championships_2017
  5. "Athletics Results Book" (PDF). 2018 Commonwealth Games. Archived (PDF) from the original on 8 July 2020. Retrieved 8 July 2020.
  6. "Athletics Results Book" (PDF). 2018 Commonwealth Games. Archived (PDF) from the original on 8 July 2020. Retrieved 8 July 2020.
  7. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named athletics_results_book_commonwealth_games_2018