Jami'ar Laghouat
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | jami'a |
| Ƙasa | Aljeriya |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1986 |
| lagh-univ.dz | |
Jami'ar Laghouat ( Larabci : جامعة عمار ثليجي, Faransanci : Université Amar Telidji Laghouat), Ta kasan ce jami'a ce a cikin garin Laghouat, babban birnin Lardin Laghouat a Algeria. An kafa shi a cikin 1986 kuma an ba shi cikakken matsayin jami'a a cikin 2001.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.