Jami'ar Mashreq
Appearance
Jami'ar Mashreq | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | cibiya ta koyarwa, educational institution (en) da jami'a |
Ƙasa | Sudan |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2003 |
ar.mashreq.edu.sd |
Jami'ar Mashreq jami'a ce mai zaman kanta da ke Khartoum ta Arewa a Sudan . An fara shi a shekara ta 2003 a matsayin Kwalejin Al-Mashreq na Kimiyya da Fasaha, Ma'aikatar Ilimi da Binciken Kimiyya ta Sudan ta ba shi cikakken matsayin jami'a a shekara ta 2010.
Jami'ar tana ba da shirye-shiryen karatu sama da 29, gami da Medicine da Laboratory Sciences, Injiniya, Fasahar Bayanai, Media, Tattalin Arziki, da Gudanar da Kasuwanci.
Turanci shine harshen koyarwa a jami'o'in Sudan, amma tun daga farkon shekarun 1990 duk darussan sun zama Arabiya a kwalejojin Sudan; Jami'ar Mashreq tana koyarwa da Turanci da Larabci.