Jami at-Tirmizi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

{{Databox}}

Jami a-Tirmizi ( Larabci: جامع الترمذي‎ ), wanda aka fi sani da Sunan at-Tirmizi, Yana ɗaya daga cikin Kutub al-Sittah (manyan litattafai na hadisai shida). At-Tirmizi ne ya tattara shi. [1] Ahlussunna suna ɗaukar wannan littafin a matsayin na biyar a karfin manyan litattafan hadisai shida. [2][3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Aridhat al-Ahwathi bi Sharh Sunan al-Tirmidhi written Ibn al-Arabi d. 543H (1148-49 CE)
  2. Aridhat al-Ahwathi bi Sharh Sunan al-Tirmidhi written Ibn al-Arabi d. 543H (1148-49 CE)
  3. Brown, Jonathan (5 June 2007). "The Canonization of Al-Bukh?r? and Muslim: The Formation and Function of the Sunn? ?ad?th Canon". BRILL – via Google Books.
  4. "Various Issues About Hadiths". www.abc.se.