Kutub al-Sittah
Appearance
| Kutub al-Sittah | |
|---|---|
| Asali | |
| Mawallafi |
rawah al-jamaa (en) |
| Characteristics | |
| Harshe | Larabci |

Kutub al-Sittah, sune manyan tarin hadisai, a cikin litattafan ahlussunnah ma'ana littattafai shida . Wasu lokuta ana kiransu Sahih Sittah . Sun ƙunshi Sahi al-Bukhari, Sahi Muslim, Sunan as-Sughra, Sunan Abu Dawood, Jami al-Tirmidhi, da Sunan ibn Majah .
Ruwaya
[gyara sashe | gyara masomin]Huraira shine mafi yawan waɗanda aka ambata a cikin waɗannan littattafan.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ World Religions in Practice: A Comparative Introduction, Paul Gwynne - 2011