Jump to content

Jamil Hasanli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamil Hasanli
member of the National Assembly of Azerbaijan (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Ağalıkənd (en) Fassara, 15 ga Janairu, 1952 (72 shekaru)
ƙasa Azerbaijan
Karatu
Makaranta Baku State University (en) Fassara
Moscow State University (en) Fassara
Matakin karatu Doctor of Historical Sciences (en) Fassara
Harsuna Turanci
Rashanci
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Azerbaijani Popular Front Party (en) Fassara
Azerbaijani Popular Front (en) Fassara
camilhasanli.com
jamil hasanli
jamil hasanli

Jamil Hasanli (Azerbaijani: Cəmil Poladxan oğlu Həsənli) (an haife shi a ranar 15 ga watan Janairu shekarata alif dari tara da hamsin da biyu1952) Miladiyya. ɗan tarihi ne na Azerbaijan, marubuci kuma ɗan siyasa. Ya yi Farfesa a Jami’ar Jihar Baku a 1993 – 2011 kuma Farfesa a Jami’ar Khazar a 2011-2013. Ya kasance mai ba da shawara ga shugaban kasar Azarbaijan a shekarar alif 1993 kuma ya yi wa'adi biyu a majalisar dokokin Azarbaijan tsakanin shekarar 2000 zuwa shekarar 2010. Shi ne babban dan takarar adawa a zaben shugaban kasar Azabaijan na shekarar 2013 inda ya zo na biyu da kashi 5.53% na kuri'u. Ya kasance shugaban Majalisar National Democratic Forces na Azerbaijan tun shekarar 2013

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.