Jamila M'Barek
Jamila M'Barek | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lens (en) , 1961 (63/64 shekaru) |
ƙasa | Faransa |
Mazauni |
Nabeul (en) Saint-Tropez (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Anthony Ashley-Cooper, 10th Earl of Shaftesbury (en) (5 Nuwamba, 2002 - 5 Nuwamba, 2004) |
Karatu | |
Harsuna |
Faransanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | call girl (en) da aristocrat (en) |
Sunan mahaifi | Sarah |
Jamila Ashley-Cooper, Dowager Countess of Shaftesbury (née M'Barek), ita ce gwauruwar kasar Tunisiya da aka haifa a Faransa kuma mai kisan kai na 10th Earl of Shaftesburg, Yar kasar Birtaniya, kuma an ɗaure ta saboda ta biya ɗan'uwanta don kashe mijinta.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta a shekara ta 1961, tana ɗaya daga cikin yara bakwai da aka haifa a Lens, Pas-de-Calais,a kasar Faransa, ga iyayen baƙi, mahaifiyar kasar Tunisiya da mahaifin dake kasar Maroko. Mahaifin su mai cin zarafin ne da mugunta kuma ya Kasance Masha yin barasa wanda ke aiki a matsayin mai hakar ma'adinai.
Lokacin da Jamila M'Barek ke da shekaru shida a rayuwar ta mahaifiyarta ta gudu tare da ita da 'yan uwanta shida zuwa Nabeul, Tunisiya, don tserewa daga mahaifinsu mai cin zarafi. M'Barek ta shafe mafi yawan yarinta a can. M'Barek ta koma kasar Switzerland a farkon shekarunta na ashirin sannan ta koma kasar zuwa Paris, inda ta yi iƙirarin cewa ta yi karatun wasan kwaikwayo.
A lokacin da take da shekaru 17, M'Barek ta koma Saint-Tropez inda ta auri mijinta na farko, [1]babban dan kasuwa na Holland Raf Schouten, wanda ta haifi 'ya’ya biyu daga baya mijin ta ya sake a shekara ta 2000s. [2][3]
- ↑ "L'affaire de Jamila M'Barek ce soir sur France 2". babnet.net. 2010-04-17. Archived from the original on 6 June 2014. Retrieved 2010-08-14.
- ↑ "Lord Shaftesbury's obituary". The Daily Telegraph. 2005-04-21. Retrieved 2010-08-14.
- ↑ Rucker, Sam; Guyoncourt, Sally (April 24, 2024). "Jamila M'Barek now: What happened to Anthony Ashley-Cooper's wife turned killer". inews.co.uk (in Turanci).