Jump to content

Jan Oblak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jan Oblak
Rayuwa
Haihuwa Kranj (mul) Fassara, 7 ga Janairu, 1993 (32 shekaru)
ƙasa Sloveniya
Mazauni Škofja Loka (en) Fassara
Harshen uwa Slovene (en) Fassara
Ƴan uwa
Ahali Teja Oblak (en) Fassara
Karatu
Harsuna Slovene (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Slovenia national under-21 football team (en) Fassara2009-2013180
  Slovenia national under-17 football team (en) Fassara2009-2009
NK Olimpija Ljubljana (en) Fassara2009-2010340
S.L. Benfica (en) Fassara2010-2014160
S.C. Beira-Mar (en) Fassara2010-201000
  S.C. Olhanense (en) Fassaraga Janairu, 2011-ga Yuni, 201100
U.D. Leiria (en) FassaraSatumba 2011-2012160
Rio Ave F.C. (en) Fassara2012-2013280
  Slovenia men's national football team (en) Fassara2012-770
S.L. Benfica B (en) Fassara2013-201320
  Atlético Madrid17 ga Yuli, 2014-unknown value3690
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Lamban wasa 13
Nauyi 87 kg
Tsayi 186 cm
Oblak
Oblak

Jan Oblak (an haife shi ranar 7 ga watan Janairu, 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Slovenia wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Atlético Madrid kuma kyaftin din tawagar ƙasar Slovenia. Ana yi masa kallon daya daga cikin mafi kyawun masu tsaron gida a duniya.

oblak
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.