Jump to content

Jazz Mama (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jazz Mama (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2010
Asalin harshe Lingala (en) Fassara
Faransanci
Ƙasar asali Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Petna Ndaliko Katondolo (en) Fassara
External links
jazzmama.org

Jazz Mama fim ne na abinda ya faru da gaske.

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Jazz Mama dai fim ne kuma wani yunƙuri ne da aka samu kwarin guiwar karfi da mutuncin matan Kongo duk da cikas da tashin hankali da suke fuskanta. Jazz Mama na da niyyar wayar da kan jama'a game da cin zarafin mata a Kongo ba tare da kin bayyana duka adadin matan da fyaɗen ya rutsa da su, amma a maimakon haka ta gane cewa, yayin da cin zarafin jima'i babbar matsala ce, galibi wadannan matan ba kawai su tsira ba ne amma ginshiƙai ne na al'umma.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]