Jump to content

Jean-Joseph Sanfourche

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jean-Joseph Sanfourche
Rayuwa
Haihuwa Bordeaux, 25 ga Yuni, 1929
ƙasa Faransa
Mutuwa Saint-Léonard-de-Noblat (en) Fassara, 13 ga Maris, 2010
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a painter (en) Fassara, Mai sassakawa da designer (en) Fassara
Kyaututtuka

Jean-Joseph Sanfourche, wanda aka fi sani da Sanfourche (haihuwa 25 ga Yuni, 1929 a Bordeaux, mutuwa 13 ga watan Maris, 2010 a Saint-Léonard-de-Noblat). ɗan faransanci ne, mawaƙi, mai zane da zane-zane,

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya yi aikin zane-zane kuma abokin Gaston Chaissac, Jean Dubuffet, Robert Doisneau, wanda yake kula da wasiku tare da shi.[1][2][3][4][5][6]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya mutu a ranar 13 ga watan Maris, 2010 a Saint-Léonard-de-Noblat

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://fusilles-40-44.maitron.fr/?article197238&id_mot=695
  2. https://www.ledelarge.fr/5563_artiste_SANFOURCHE_Jean-Joseph
  3. https://catalogue.bnf.fr/ark:/12148/cb12698209x
  4. http://www.musee-creationfranche.com/?portfolio=sanfourche-jean-joseph
  5. https://www.oxfordartonline.com/benezit/view/10.1093/benz/9780199773787.001.0001/acref-9780199773787-e-00160422
  6. https://web.archive.org/web/20180329184540/http://www.artvisceral.com/artist.asp?artistID=117